Friday, 22 May 2020
Sautin Murya : Ta Faru Ta Kare ! Abduljabbar Yana Da Akidar Shi'a (saurara daga Bakinsa)

Home Sautin Murya : Ta Faru Ta Kare ! Abduljabbar Yana Da Akidar Shi'a (saurara daga Bakinsa)
Ku Tura A Social Media


Wannan wani sautin magana ne wanda tashar Youtube mai suna brothers tv na wallafa a shafinta.

Wanda a cikin sautin murya zakuji maganar Abduljabbar yana magana akan ana cewa masa dan shi'a.

Duk bayyanin ya tattare cikin wannan sautin Murya mai alamar bidiyo ku saurara.

Ga shi nan kasa.Share this


Author: verified_user

0 Comments: