Hausa Musics

MUSIC : Abdul D One – Maryama

Sauke Sabuwar Wakar Abdul D One Maryama Wakar Maryama Waka Ce Da Abdul D One Yayita Ga Masu Suna Maryama. Maryama Dai Babban Suna Ne, Nasan Kuma Masoya Masu Budurwa Maryama Da Kuma Su Kansu Yan Mata Masu Wannan Sunan Zasuji Dadin Wakar.

DOWNLOAD MP3

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button