Friday, 22 May 2020
Bidiyo : Sheikh Musa Asadus sunnah Ya Fusata Yayi Martani Mai Zafi Kan Daurin Shekara 26 Da Ankayiwa Yanusa Yellow

Home Bidiyo : Sheikh Musa Asadus sunnah Ya Fusata Yayi Martani Mai Zafi Kan Daurin Shekara 26 Da Ankayiwa Yanusa Yellow
Ku Tura A Social MediaWannan martani ne wanda Sheikh musa Yusuf musa asadus sunnah yayi akan irin wannan rashin adalcin da ankayiwa dan uwanmu musulmi haifafen dan kano kuma dan arewa.

Wanda a ciki yayi bayanin irin yadda ankayi masa rashin adalci wanda harda tubaben sarki ya tabka kuskure babba akan wannan matsala.


Ga bidiyon nan.Share this


Author: verified_user

0 Comments: