Labarai
Bidiyo : Ban san Haka Abin Zai Zàma Ba Inji Aisha Falke wanda Ta Kirkiri Gasar Rawa a Gaban Me Gida
Aisha falke dai ashe ita ce wanda ta kirkiki wannan gasa da mutanen manya mata da manyan mazaje nayi gasar rawa da wakoki daban daban irin na su Hamisu Breaker da nazir sarkin waka.
Wanda shine tayi magana abinda yasa yasan hakan muka kawo muku domin sauraren wannan Bidiyo.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com