Addini

Bidiyo : Allahu Akbar!! Wata Rana a Hana Sallar Juma’ah | Sheikh Muhammad Auwal Adam Albaniy Zaria Rahimahullah.

A cikin yan kwanakin nan akwai short clip din da yayi yawo inda akaji Babban Malamin mu Shaykh Albaniy Zaria (Rahimahullah) yana bayani kan yiwuwar hana Sallar Juma’a wata Rana.

To a kashin gaskia wadanda suka fara yada wannan clip din akwai wata boyayyar manufa da suke da ita me yiwuwa wacce Allah ne kadai ya sani, wanda  me yiwuwa a ganin su sun fito da karamar Malam ne a tunanin wasu kenan
To akwai cin Amana ta Ilimi da sukayi sun sani ko basu sani ba, amma dai sai ka saurara kaji tukunna zakaji asalin maganar, duk da na san cewa ba haka Yan Boko Aqeeda da masu tsoron Corona da Yan Siyasa suka so suji ba.

Ga masu Bukatar wannan bidiyo a wayoyinsu sai kuyi amfani da wannan link  domin Downloading

Jinina ga Annasiha TV, Allah Ya kara daukaka, Amin.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?