Kannywood

Adam A Zango Yasake Cire Tuta Akan Mawakan Arewa

Daga : @anas__fresh
Duba da yadda mawakan AREWA suketa fito da sababbin wakokinsu kowanne yana nuna kwarewarsa tafanni daban daban.

Hakan yasa tun daga shekara ta 2010 lokacinda wakokin HAUSA HIP HOP suka fara karbuwa awuraren al’ummar Arewa.
Hakan yasa kowanne mawaki yaketa kokarin ganin Alummar arewa Sun karbi wakokinsa kafin yashiga kudancin kasar Nigeria…

Mawaki ADAM A ZANGO yana daga cikin mawaka manya manya kuma Sahun gaba afannin wakokin Gambara wato (HIP-HOP)
Hakan tasa aduba natsanaki damukayi, dajin ra ayoyin al umma yasa masana kuma manazarta mukayi duba muka hango cewa…

Wakar ADAM A ZANGO a shekarar 2020 itace wakar datafi kowacce waka saurin shiga cikin Alummar gari a kankanin lokaci..
Wakar DABO DABO. ADAM A ZANGO FT NT4
Wakace Wanda alokaci kankani Tashiga lugu da sako na arewacin Nigeria dubada yadda wakar take ta samun challenge daga sassa daban daban na duniya.

Saboda haka kawo yanxu alkaluma sunnuna mana cewa samada mutun +100k ne sukayi challenges nawannan wakar tasa,
 hakan yasa masana sukayi nazari naganin cewa babu mawakin dayasamu wannan dama kamar shi ADAM A ZANGO acikin wadannan shekaru 10 .
Hakan yasa yazama
LAMBA DAYA na mawakin dayafi tarin masoya masu sauraron wakoki a arewa.
NABIYU shine ICE PRICE ZAMANI. ice mawakine gagarumi Wanda kudu da arewa suna iya jin wakokinsa Amma abunda yasa yazama nabiyu shine.
AREWA cin Nigeria wakarsa bata kaiwa lugu da sakuna kamar yadda wakar Adam a zango take shiga, ice yayi wakokin sosai wannan kuma yasamu mabiya sosai da sosai asabuwar wakarsa me suna TATTABARA inda kusan mabiya samada +80k sukayi challenge nawakar
Wannan wakar tashiga bakin hausawa kuma tasamu masu sauraro sosai.

NA UKU Shine DJ AB. dj ABBA mawakine Arewacin Nigeria Wanda yashigo sababbin tsarika awakansa.

Inda group dinsu YNS sukayi wakar DASAN SAMUNE wannan wakar tashiga duk inda akeso tashiga kuma sunyi nasara sunsamu akalla samada mutun +50k challenges Wanda masoyansu sukaimusu. NA HUDU MORELL da wakarsa TA HANNU DAYA ASAMA. +45K challenges.

NA BIYAR shine ALI ISA JITA dawakarsa ta LOVE +40K challenges. NASHIDA shine CLASSIQ da wakarsa ta GARGAJIYA +20k chall

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?