Thursday, 19 March 2020
VIDEO + AUDIO :Sabuwa wakar Sarkin Waka - Shi Shege Kubarshi Da Shege

Home VIDEO + AUDIO :Sabuwa wakar Sarkin Waka - Shi Shege Kubarshi Da Shege
Ku Tura A Social Media


Wannan itace sabuwa wakar nazir m ahmad wanda yayi wa Tanko albakura wanda mutane sunkafi sani da baitin shi shi shege ku barshi da shege.

Wanda a lokacin dai shi tanko albakura tsohon gwamna ne a jahar Nasarawa wanda kuma a lokacin da anka cire sarki sanusi can ne anka kaishi.

Shine munka kawo muku bidiyo na Youtube da zaku iya kallo kai tsaye amma .
Audio din wakar Kuma mun kawo muku zaku iya saukar wa a wayoyinku.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: