Wednesday, 25 March 2020
MUSIC : Muhd Melery -' HuBBi ' Latest 2020 song

Home MUSIC : Muhd Melery -' HuBBi ' Latest 2020 song
Ku Tura A Social Media


Albishirinku yan uwana ma'abota sauraren wakokin hausa a yau munzo muku da sabuwa wakar Melery mai suna ' "Hubbi" , kalma hubbi kalma ce wanda duk wanda yayi kaurin suna a fagen Soyayya yasa hubbi.

Kai har wanda bai yi kauri cikin Wannan al'amari ba yasan HuBBi.
Akwai kalman Soyayya a cikin wannan waka.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: