Sunday, 8 March 2020
Masha Allah : Jaruma Sadiya Kabala Ta Sake Aure

Home Masha Allah : Jaruma Sadiya Kabala Ta Sake Aure
Ku Tura A Social Media


A yau ne shafin Hausaloaded blog sun samu hujja wadda ke nuna tayi sabon aure ko ta samu mijin aure.

Wanda jaruma aisha Humaira ta wallafa a shafinta na instagram.

Kamar haka:-

"MashaAllah congrats 🎉 Baby @real_sadeeya_kbl ALLAH Ya Sanya Alkhairi Yasa Mutuwa ce Zata Raba Ku"Share this


Author: verified_user

0 Comments: