Uncategorized

Kalli Bidiyon Sayyadi Adam A Zango A Bisa Mimbari Wajen Maulid

Wannan wani Maulid ne da ankayi wanda shi dai wannan jarumi daman ba yau ne ba ne ya fara hawan mimbari wajen maulid ba.

Wanda kuma a nan zaku fahimci cewa lallai ya samu karuwa mai kyau ga mutane da manyan shehun nan da ke wurin.

Ga bidiyon nan daga shafin instagram sau ku kalla.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button