Saturday, 14 March 2020
Innalillahi Wa'ina Ilaihi Raji'un: Mutuwa Tayi Dirar Mikiya A Gidan Manya Kannywood

Home Innalillahi Wa'ina Ilaihi Raji'un: Mutuwa Tayi Dirar Mikiya A Gidan Manya Kannywood
Ku Tura A Social Media

A yau Allah ya dauki ran jarumar Finafinan Hausa mai suna Ladi Muhammad, wadda aka fi sani da  "Ladi Mutu Karaba"

Ta rasu bayan ta sha fama da doguwar jinya. Muna rokon Allah ya yi mata rahama, amin.

Kannywoodexclusive na ruwaito

Share this


Author: verified_user

0 Comments: