Addini

Bidiyo : Kalli Bidiyon Martanin Mai zafi Da Malamin Nan Marar Tsoro Da Yayiwa Ali Baba Akan Sheikh Daurawa

A cikin wannan bidiyo malamin marar tsoro yayiwa ali baba kan Aminu daurawa inda yake masa martanin mai zafi kan taba malamin addinin.
Wanda cewa tabbas duk yadda goma ta lalallace Sheikh Aminu Ibrahim daurawa yafi wani wai ali baba.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button