Friday, 6 March 2020
Bidiyo : Kalli Bidiyo Dija Ta Tabbatar Da cewa fim Yafi Waka Wahala

Home Bidiyo : Kalli Bidiyo Dija Ta Tabbatar Da cewa fim Yafi Waka Wahala
Ku Tura A Social MediaAn tattauna da AproDija mawakin kudu wanda anka haskaka da ita a cikin fim din "MATTI A ZAZZAU".
Wanda shine ake mata tambayoyin abinda yasa tazo har ta aminta a fara daukar shin fim din hausa da ita.

Kuma zakuji yadda take amsa tambayoyi da hausa wanda duk wanda yasan wannan mawakiya zaiyi mamakin irin yadda take magana da hausa kamar jakin kano.
Ga bidiyon nan kasa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: