Friday, 6 March 2020
Bidiyo: Dr Bashir Aliyu Umar A hudubar A Yau yayiwa Yan Faira Kacha Kacha akan Taba Darajar Manzon Allah (S.A.W)

Home Bidiyo: Dr Bashir Aliyu Umar A hudubar A Yau yayiwa Yan Faira Kacha Kacha akan Taba Darajar Manzon Allah (S.A.W)
Ku Tura A Social MediaA yau ne Sheikh Engr Dr Bashir Aliyu Umar masallacin na Alfurqan da ke kano yayi huduba mai zafi kan yan hakika wanda ake kira da yan faira kan taba darajar manzon Allah s.a.w.

Inda mallam yayi wannan fata fata da hujojji kan wadannan yan faira.
Ga bidiyon nan kasa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: