Kannywood

Bidiyo : Ayatullahi Ya Mayarwa Da Sadiya Haruna Martani Akan Rigimar Hamisu Breaker

Wannan shima Ayatullahi tage ya mayar da martani akan rigimar momee gombe da hamisu Breaker Wanda ake zargin cewa shine ya kashe auren momee Gombe tsohuwar matar adam fasaha.
Wanda mun kawo muku martanin sadiya haruna shine, shima Ayatullahi tage yayi nasa kan ita Sadiya Haruna mai kayan mata.
Ga bidiyon kasa nan ku saurara.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?