Tuesday, 17 March 2020
AUDIO : MATSAYAR MUSULMI GAME DA CUTAR CORONA - Dr Sheikh Muhammad Sani Umar R/Lemu

Home AUDIO : MATSAYAR MUSULMI GAME DA CUTAR CORONA - Dr Sheikh Muhammad Sani Umar R/Lemu
Ku Tura A Social Media


Fitaccen Malamin addinin Musulunci Ash-sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu ya gabatar da khuduba Mai taken "Matsayar Musulmi game da Cutar Corona"
Wallahi tunda wannan cutar da bayyana a doron duniya banji wani jawabi da ya gamsar dani a bisa fahimta na addini da rayuwa kamar jawabin da Dr Muhammad Sani Umar R/Lemu yayi ba

Ni dai a yanzu duk wata mas'ala da ta taso a duniya babu wanda nake son naji sharhinsa kamar na Dr Sani Umar R/Lemu, hakika Malam ya cika tekun ilmi

Zanso duk wani 'dan uwa Musulmi ya saurari bayanin, wannan munka kawo muku domin saukarwa a wayoyinku sai kuyi amfani da link din da ke kasa.
Allah Ka sakawa Malamanmu sakamako da gidan Aljannah Amin.Share this


Author: verified_user

0 Comments: