Kannywood

Yadda Jaruma Safara’u Tayiwa Kanta Bidiyon Batsa

Jarumar shirin Kwana Casa’in wanda ake nunawa a tashar Arewa24 mai suna Safiya, wadda ta ke fitowa da sunan Safara’u ta yi kanta bidiyon batsa.

Bidiyon mai tsawon minti 1 da sakan 24 an nuno jarumar babu kaya a jikin ta, sannan tana daukar kan ta da kan ta, a cikin duhu inda ta ke gwada dukkan surar jikin ta.

Bidiyon ya yi muni, sannan bai da kyan gani.

Wata majiya ta shaidawa Kannywood Exclusive cewa wani  saurayin jarumar ne ya ya bukaci da ta dauki kanta tsirara sannan ta tura masa.

Tuni masana da sauran masu bibiyar harkokin Finafin Hausa suke fadin Kannywood ta zama tamkar kasuwar daji, inda kowa zai shigowa ba tare da an tantace sahihanci halayyar sa ko inda ya fito ba. Hakan yana daya daga cikin dalilan da yasa wasu ke yi wa ‘yan fim kudin goro akan rashin kyakkyawar tarbiyya.

Mun yi kokarin kiran ta, don yi mata nasiha kamar yadda addinin musulunci ya koyar da mu, sai dai jarumar ta ki daukar wayar mu, mun kuma tura mata sakon kar ta kwana, nan ma ba ta ce komai ba.

Da fatan za ku yi mata nasiha da kuma sauran masu kokarin biyewa budurwar zuciyar su irin na jarumar.  A bangaren mu, mun dauki alkawarin har ga Allah cewa ba za mu tura ma kowa bidiyon ba. Mun yi rubutun ne domin a dauki DARASI.

Allah ya shirya mu baki daya.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?