Monday, 3 February 2020
VIDEO + AUDIO : Rararashi Ft Aisha Najamu "Latest song 2020"

Home VIDEO + AUDIO : Rararashi Ft Aisha Najamu "Latest song 2020"
Ku Tura A Social Media


Wannan wani sabon bidiyo da wata sabuwa jaruma aisha najamu wanda sunka hwa wannan waka tare da saifullahi danFolo wanda bidiyon yayi kyau sosai.

Wanda shine munka kawo muku audio da kuma bidiyon wakar ga mai bukata.
Mun kawo muku bidiyon da zaku kalla kai tsaye daga channel din daraktan wakar aminu s bono.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: