Monday, 10 February 2020
VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker x Aliy Sharba - Nida Abokina

Home VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker x Aliy Sharba - Nida Abokina
Ku Tura A Social Media


Wannan wata sabuwa waka da ada shaharren mawakin nan kuma fasihin yaro mai tasowa a fagen wakokin nanaye wanda yake cewa naya daga cikin mawakan kannywood.

Wanda yayi featuring din aliyu Sharba da sunan wakarsu mai suna 'Nida Abokina'.
Wanda munka dauko muku videon wakar daga shafin Youtube din mawakin Hamisu Breaker.
Watch , Download and enjoy.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: