Monday, 10 February 2020
Tsugune Bata kare Ba!!! Deezell Yayi Martani Mai zafi Ga Maryam Booth Da Tace Shine Ya Dauketa Tsirara

Home Tsugune Bata kare Ba!!! Deezell Yayi Martani Mai zafi Ga Maryam Booth Da Tace Shine Ya Dauketa Tsirara
Ku Tura A Social Media


Bayan irin bayanai da suke yawo a kafaffen sada zumunta wanda Jarumar ke cewa shine yayi mata wannan bidiyo inda take fadin sunansa na asali wato Ibrahim Ahmad Rufai wanda mutane sun fi sanin sunansa Dezell.

Shine bayyani yayi bayyani akan masu cewa shine inda ya ja kunnen masu cewa shine da sa'ani ashirin da hudu da su nemi yafi ko ya nemi hakinsa ta hanyar da ta dace.

Shine ita jarumar tayi gasgata abinda mutane ke cewa.

Shine ya mayar mata da martani wanda zaku karanta a cikin hotuna dauke da rubutu na mawakin arewa Deezell.Share this


Author: verified_user

0 Comments: