Wednesday, 12 February 2020
Ta baci: kalli Bidiyon Mutanen Borno sun yiwa Buhari ihun 'Bamaso' 'Bamayi'

Home Ta baci: kalli Bidiyon Mutanen Borno sun yiwa Buhari ihun 'Bamaso' 'Bamayi'
Ku Tura A Social Media


Karon farko a tarihi, an yiwa shugaba Muhammadu Buhari ihu a Arewacin Najeriya.


Faifan bidiyo dake yawo a kafafen ra'ayi da sada zumunta ya nuna yadda mutanen jihar Borno suke yiwa shugaban kasan ihun 'Bamayi' 'Bamaso' a ranar Laraba, 12 ga watan Febrairu, 2020..
Ga bidiyon nan kasa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: