Saturday, 22 February 2020
Masha Allah : Allah Ya Azurta Jarumi Mustapha Nabraska Da Haihuwa

Home Masha Allah : Allah Ya Azurta Jarumi Mustapha Nabraska Da Haihuwa
Ku Tura A Social Media
Albishirinku yan uwa ma'abota ziyara wannan shafi a yau munzo muku da labarin cewa a yau Allah ya azurta jarumi Mustapha Badamasi wanda ake ma lakabi da "Nabraska".

A madadin Ceo Hausaloaded da maziyarta wannan shafi muna taya shi murna Allah ka raya a bisa sunnah da wannan arziki da ya samu

Jawabin wanann jarumin.

"Alhamdulillah ni mustapha Badamasi Nabraska Allah ya.zurtani da samun Diya mace ayau asabar 22/2/2020 Allah yaramasu Baki daya yasanyawa rayuwarsu albarka INA mai rokon addu'a"

Share this


Author: verified_user

0 Comments: