Sunday, 9 February 2020
Mansurah Isah Ta Fitar Da Bayyani Masu Nuna Cewa Macece Ta Saki Wannan Bidiyon Tsiraici Na Maryam Booth (A cikin Hotuna)

Home Mansurah Isah Ta Fitar Da Bayyani Masu Nuna Cewa Macece Ta Saki Wannan Bidiyon Tsiraici Na Maryam Booth (A cikin Hotuna)
Ku Tura A Social Media

Wanda shafin Hausaloaded ya kawo muku bayyaninta wanda daga ciki bazamu kara ko kare kalamai da ta wallafa a shafinta na instagram.

"Assalam, ance Zato zunubi ne koda ya kasance gaskiya. I have my reasons na cewa MACE CE TAYI VIDEO DIN MARYAM. Hujja mai karfi. Wannan blackmailer din, ni ya farawa yiwa magana akan na bashi dubu 500, ko ya fidda video din, na zage shi dan ban yarda ba akwai video din.

Kuma he threatened to exposed alot of artist which i declined and i refused to send the money.

I chat Maryam up on that day and explained everything to her but she told me he's lying that na cigaba da magana dashi har zamu gane ko waye shi ko kuma Ita. Haka kuwa akayi, na cigaba da mai magana akan dai na samu sunan shi ko wani evidence da POLICE zasu iya amfani da.

Domin account din daya bude FAKE ACCOUNT NE, SANNAN KUMA YAYI BLOCKING DINA SANNAN YAYI DELETING ACCOUNT DIN. AMMA KUMA ALLAH YA KAMASHI DAN MUN SAMU WANI ABU ATARE DASHI WATAU ACCOUNT NUMBER DA YAKE SON MU TURA KUDIN.

WANNAN ABU DAYA FARU SHEKARU DAYAWA HAR UKU, SANNAN WALLAH NAGA MATA DAYAWA SUNA ALFAHARI CEWA SU SUN TSIRA, SANNAN WASSU MATAN NA DARIYA DA MURNA. SUBHANA LLAH. IN MUNYI KOKARIN RUFAWA YAR UWAR MU ASIRI LAIFI NE ? ALLAH ( swa ) YACE IN KA RUFAWA WANI ASIRI ALLAH SAI YA RUFA MAKA NAKA. THAT'S ALL WE TRY TO DO, AMMA ZAGI TA KO INA, DA CIN MUTUNCI DA CIN FUSKA. MUNSAN MU CELEBRITIES NE AMMA WANNAN ABU YANA FARUWA DAYAWA GA MATAN KO MAZAN DA BAA SANSU BA. KUMA IYAYEN SU DA YAN UWAN SU ZASUYI KOKARIN RUFEWA SANNAN SUYI MUSU FADA DAN ALOKACIN NAN KO KAYI MUSU FADA BAZASU JIBA DOMIN SUNA CIKIN WANI HALI. DOLE SAI SUN NUTSU SAI A ZAUNAR DASU.
ABIN MAMAKI MACE MAI YARA, YAN MATA DA SAURAN SU SUNA HAIBATA MARYAM WALLAH KUYI ADDUA, ALLAH YA TSARE KU, DOMIN BAKU SAN HANNUN IRIN NAMIJIN DA ZAKU IYA FADAWA BA KO KUMA YAYAN KU.
AREWA AKWAI GYARA SOSAI, WASSU MA HAR AIKIN SU SUKA BARI DAN SU SHIGO MEDIA SUYI ZAGI, SANNAN NAGA SAMARI KANA NAN YARA SUMA SUNA ZAGI DA CIN ZARRAFIN MUTANE  ABINDA DAYAWAN KU KEYI YAFI WANNAN MUNI. KUJI TSORON ALLAH KU BAR ALLAH DA BAWANSA.
ALLAH YANA SON SU DA RAHAMA SHI YASA HAKAN TA FARU, DAN SU GANE SU KUMA GYARA. Kai fa ??? Yaushe zaka gane sannan yaushe zaki gyara ???


ABINDA YASA NACE MACE CE, BAYAN ITA DA KANTA TACE MIN KARYA SUKE. DOMIN ITAMA BATA TABA TSAMMANI BA, TUNDA ABIN YA DADE. SHI KUMA WANDA YA DAUKE TA AI YAYI AURE, YAJE ZAI GANI, DUK DA CEWA BAZAA BARSHI BA, AMMA YA JIRA GA YARAN SHI SHIMA. AT LEAST YOU DONT KEEP THIS KIND OF VIDEOS IF NOT KANA DA MOTIVES BEHIND IT BA. KAYI AURE, SHE MOVES ON WHY STILL HIDING THE VIDEO IN YOUR PHONE ? WHY ? FOR 3 YEARS.
NAYI KOKARIN TURA MUSU KUDI AMMA GA SUNAN DA ACCOUNT DIN YA BANI
RAHMATU watau LAMINA RAHMOT FAHIMTOLA.

KUMA NA TURA MATA AS EVIDENCE THAT IT MAY BE A LADY WHICH WE ALL AGREED .

JUST STATING MY POINT AND I WILL BE DELETING SOON.

THANK YOU. THOSE THAT ABUSE ME KUMA NA YAFE MUKU DOMIN DANA DUBA NAGA DAYAWAN KU YARA NE DA BASU GAMA MALLAKAR HANKALIN SUBA. DAN HAKA SHAWARA A NAN KUBI DUNIYA A HANKALI, DOMIN ABIN TSORO NE.

IN GEMUN DAN UWANKA YA KAMA DA WUTA KA SHAFAWA NAKA RUWA, BA DARIYA KO MURNA KO ALLA SHIKARA YA KAMATA KI/KA CE BA.
A MATSAYIN MU NA MUMINAI MAI UASA MUKE FARIN CIKIN GANIN DAN UWAN MU A CIKIN MATSALA? MAI YASA MUKE TSALLE DA MURNA DAN WANI DA MUKE BAKIN CIKIN SA YA SHIGA MATSALA??? DUNIYA CE KUMA TA ISHI KOWA RIGA DA WANDO. IN KA AIKATA ALHERI ZAKA GANI HAR GA JIKOKIN KA, IN KA AIKATA TSIYA MA HAKA."

View this post on Instagram

Assalam, ance Zato zunubi ne koda ya kasance gaskiya. I have my reasons na cewa MACE CE TAYI VIDEO DIN MARYAM. Hujja mai karfi. Wannan blackmailer din, ni ya farawa yiwa magana akan na bashi dubu 500, ko ya fidda video din, na zage shi dan ban yarda ba akwai video din. Kuma he threatened to exposed alot of artist which i declined and i refused to send the money. I chat Maryam up on that day and explained everything to her but she told me he's lying that na cigaba da magana dashi har zamu gane ko waye shi ko kuma Ita. Haka kuwa akayi, na cigaba da mai magana akan dai na samu sunan shi ko wani evidence da POLICE zasu iya amfani da. Domin account din daya bude FAKE ACCOUNT NE, SANNAN KUMA YAYI BLOCKING DINA SANNAN YAYI DELETING ACCOUNT DIN. AMMA KUMA ALLAH YA KAMASHI DAN MUN SAMU WANI ABU ATARE DASHI WATAU ACCOUNT NUMBER DA YAKE SON MU TURA KUDIN. WANNAN ABU DAYA FARU SHEKARU DAYAWA HAR UKU, SANNAN WALLAH NAGA MATA DAYAWA SUNA ALFAHARI CEWA SU SUN TSIRA, SANNAN WASSU MATAN NA DARIYA DA MURNA. SUBHANA LLAH. IN MUNYI KOKARIN RUFAWA YAR UWAR MU ASIRI LAIFI NE ? ALLAH ( swa ) YACE IN KA RUFAWA WANI ASIRI ALLAH SAI YA RUFA MAKA NAKA. THAT'S ALL WE TRY TO DO, AMMA ZAGI TA KO INA, DA CIN MUTUNCI DA CIN FUSKA. MUNSAN MU CELEBRITIES NE AMMA WANNAN ABU YANA FARUWA DAYAWA GA MATAN KO MAZAN DA BAA SANSU BA. KUMA IYAYEN SU DA YAN UWAN SU ZASUYI KOKARIN RUFEWA SANNAN SUYI MUSU FADA DAN ALOKACIN NAN KO KAYI MUSU FADA BAZASU JIBA DOMIN SUNA CIKIN WANI HALI. DOLE SAI SUN NUTSU SAI A ZAUNAR DASU. ABIN MAMAKI MACE MAI YARA, YAN MATA DA SAURAN SU SUNA HAIBATA MARYAM WALLAH KUYI ADDUA, ALLAH YA TSARE KU, DOMIN BAKU SAN HANNUN IRIN NAMIJIN DA ZAKU IYA FADAWA BA KO KUMA YAYAN KU. AREWA AKWAI GYARA SOSAI, WASSU MA HAR AIKIN SU SUKA BARI DAN SU SHIGO MEDIA SUYI ZAGI, SANNAN NAGA SAMARI KANA NAN YARA SUMA SUNA ZAGI DA CIN ZARRAFIN MUTANE ABINDA DAYAWAN KU KEYI YAFI WANNAN MUNI. KUJI TSORON ALLAH KU BAR ALLAH DA BAWANSA. ALLAH YANA SON SU DA RAHAMA SHI YASA HAKAN TA FARU, DAN SU GANE SU KUMA GYARA. Kai fa ??? Yaushe zaka gane sannan yaushe zaki gyara ???
A post shared by Mansurah Isah (@mansurah_isah) on


View this post on Instagram

ABINDA YASA NACE MACE CE, BAYAN ITA DA KANTA TACE MIN KARYA SUKE. DOMIN ITAMA BATA TABA TSAMMANI BA, TUNDA ABIN YA DADE. SHI KUMA WANDA YA DAUKE TA AI YAYI AURE, YAJE ZAI GANI, DUK DA CEWA BAZAA BARSHI BA, AMMA YA JIRA GA YARAN SHI SHIMA. AT LEAST YOU DONT KEEP THIS KIND OF VIDEOS IF NOT KANA DA MOTIVES BEHIND IT BA. KAYI AURE, SHE MOVES ON WHY STILL HIDING THE VIDEO IN YOUR PHONE ? WHY ? FOR 3 YEARS. NAYI KOKARIN TURA MUSU KUDI AMMA GA SUNAN DA ACCOUNT DIN YA BANI RAHMATU watau LAMINA RAHMOT FAHIMTOLA. KUMA NA TURA MATA AS EVIDENCE THAT IT MAY BE A LADY WHICH WE ALL AGREED . JUST STATING MY POINT AND I WILL BE DELETING SOON. THANK YOU. THOSE THAT ABUSE ME KUMA NA YAFE MUKU DOMIN DANA DUBA NAGA DAYAWAN KU YARA NE DA BASU GAMA MALLAKAR HANKALIN SUBA. DAN HAKA SHAWARA A NAN KUBI DUNIYA A HANKALI, DOMIN ABIN TSORO NE. IN GEMUN DAN UWANKA YA KAMA DA WUTA KA SHAFAWA NAKA RUWA, BA DARIYA KO MURNA KO ALLA SHIKARA YA KAMATA KI/KA CE BA. A MATSAYIN MU NA MUMINAI MAI UASA MUKE FARIN CIKIN GANIN DAN UWAN MU A CIKIN MATSALA? MAI YASA MUKE TSALLE DA MURNA DAN WANI DA MUKE BAKIN CIKIN SA YA SHIGA MATSALA??? DUNIYA CE KUMA TA ISHI KOWA RIGA DA WANDO. IN KA AIKATA ALHERI ZAKA GANI HAR GA JIKOKIN KA, IN KA AIKATA TSIYA MA HAKA.
A post shared by Mansurah Isah (@mansurah_isah) on

Share this


Author: verified_user

0 Comments: