Uncategorized

Malamin nan Marar Tsoro Yadebo Da Zafi _ Fitintinun Da Wawaye ke Jawo Mana Bala’i (kalli bidiyo)

Wannan matsahin malami yayi Allah wadai da irin bala’o’inda wawayen cikin al’ummar keyi wanda ta sanadiyyar Allah yake ta sauko mana da bala’i kala kala wanda wallahi da zamani irin cikin wannan hali jarabawa ce.
Wanda a ciki zakuyi irin kalamansa cikin bacin rai irin abubuwan da mutane ke jawomana akan aikin masha’a na azubillahi.
Allah kayi mana saukin wannan al’amari amen.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button