Saturday, 8 February 2020
Karshen Tika Tika Tik !!! Maryam Booth Ta Bayyana Wanda Ya Fitar Da Bidiyon Tsiraicin Ta

Home Karshen Tika Tika Tik !!! Maryam Booth Ta Bayyana Wanda Ya Fitar Da Bidiyon Tsiraicin Ta
Ku Tura A Social Media

Jaruma maryam booth tayi magana ta farko akan wannan bidiyon Tsiraici nata da yake yawo a kafaffen sada zumunta.

Ina a  cikin jawabin tayi magana mai hikima zamu tsakuro muku kadan daga cikin abinda tace.

Jarumar tace  tabbas taso tayi shiru har sai ma'aikata sun gama aikinsu amma sai taga jawabin da  Ibrahim AhmadRufai ya fitar da nasa jawabi a instagram.

Inda tace ina diya macece wanda anka sani a duniya wanda idan har wannan bidiyo ya fita tasan mutuncinta ya zube.

Inda tace wannan bidiyo yayi shekara ukku,  a lokacin zan chanza tufaffi.

Wanda yayi ta yi mata bazarana da shi yana karba kudi a wajena.

Tabbas wannan mai suna Deezell tsohon saurayi nane wanda lokuta da dama yana karba kudi a hanuna akan wannan Abu.

Daga karshe tayi godiya ga iyalinta da abokanta da kuma masoyanta akan jajanta mata wannan lamari kuma bazata bari hakan kawai ya wuce ba.

Kadan ne daga cikin abinda muka tsakuro muku domin karanta bayyani dala dala har karshe ga shinan.

Ga dai jawabintaShare this


Author: verified_user

0 Comments: