Thursday, 27 February 2020
Karanta Martanin Matar Adam A Zango da Wani Yace mata 'Kina son Maryam Ab Yola Ta zama Kishiyarki'?

Home Karanta Martanin Matar Adam A Zango da Wani Yace mata 'Kina son Maryam Ab Yola Ta zama Kishiyarki'?
Ku Tura A Social Media


A cikin wani status na Amaryar jarumi adam a zango ta fitar a shafinta na instagram da cewa ka tambaye ni wanda a turanci ake kira "Ask me".

A nan ne wani ko wata nayi mata tambaya shin kina so jaruma Maryam ab yola Tsohuwar matar adam a zango kenan ta zamo kishiyarki.

A nan take sopia ta bata amsa cikin hikima wanda anyi mamakin wannan amsa.

 Tace " Musulunci Ya hana ne"?Share this


Author: verified_user

0 Comments: