Saturday, 8 February 2020
Karanta Martanin Ƙaskanci Mai Zafi Da Nafisa Abdullahi Tayiwa wani Da Yace " Rufemana Bakinki Saura Naki videon Tsaraici A Fitar"

Home Karanta Martanin Ƙaskanci Mai Zafi Da Nafisa Abdullahi Tayiwa wani Da Yace " Rufemana Bakinki Saura Naki videon Tsaraici A Fitar"
Ku Tura A Social Media

Jaruma nafisa Abdullahi tayi martanin cewa "sun san wanda ya fitar da bidiyon Tsaraicin da ake zargin Maryam booth ce shine a shafinta na Twitter take yi rubutu kamar haka:-

" We know who did it wallahi wallahi wallahi surely ,he will regret this.."

Shine nan take wani cikin mabiyan twitter mai suna Abdulkadir A.Y sarina yake mayar da martani da cewa:-

"Better keep quiet before dem release yours"
"Ma'ana rufe mana bakinki kafin su fitar da naki"

Shine ita kuma jarumar a cikin fushi ta bashi wannan martani wanda yana da kyau shafin Hausaloaded ta nuna muku shi daga twitter ba sai an rubuta ba.

Ga shinan ku kalla ku rubuta.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: