Wednesday, 5 February 2020
Bidiyo: Mu Cire Sonkai Da Jahilci ! Gina Fim Village A arewaci Alkhairi - Darakta Abubakar S. Shehu

Home Bidiyo: Mu Cire Sonkai Da Jahilci ! Gina Fim Village A arewaci Alkhairi - Darakta Abubakar S. Shehu
Ku Tura A Social MediaWannan wani faifan bidiyo da jaridar legit tv nayi fira da babban Darakta masana'antar kannywood wato Abubakar S S shehu 3ps wanda yake cewa
" Gina film village a arewaci Alkhairi"
Irin duba da cewa a kwanakin bayya Gwamnatin tarayya ta debe zunzurutun kudi da yakai biliyan 3 domin gida wannan masana'antar amma duba da hakin malamai sunyi cha akan ko kadan basu yarda da gina irin wannan abu a cikin arewa ba.

Kuma a cikin garin kano saboda ba zai haifar da ɗa mai ido ba, wanda a cikin malami da nayi tsaye akwai Sheikh Abdullahi Gadon kaya malamin Sunnah wanda yake a garin kano kamar shine kwamandan rashi amincewa da hakan.

Sai kawai gashi an samu wannan daraktan na cewa a cire jahilci da son kai a bari a gina wannan wuri.
Ko miye dalilin fadan sa ,hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi.
Ga bidiyon nan kasa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: