Friday, 28 February 2020
Bidiyo : Dana Samu Kudi Zan Yiwa Matata Kishiya - Rabi'u Musa Rikadawa

Home Bidiyo : Dana Samu Kudi Zan Yiwa Matata Kishiya - Rabi'u Musa Rikadawa
Ku Tura A Social Media
Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 15, shirin ya tattauna da fitaccen tauraron fina-finan Hausa Rabi'u Rikadawa, inda ya amsa tambayoyin da za su saku dariya.

Da muka tambaye shi game da irin son da yake yi wa matarsa, inda ya amsa cewa tana a cikin zuciyarsa kamar kudin haya, sai muka tambaye shi ko zai yi mata kishiya?
Sai ya ce da ya samu kudi zan kara aure.
Bidiyo: Abdulbaqi Jari.

Ga bidiyon nan


Share this


Author: verified_user

0 Comments: