Thursday, 20 February 2020
Bidiyo : Daga Bakin Mai Ita ! Bani Da Uban Gida A Kannywood - Sadiq Sani Sadiq

Home Bidiyo : Daga Bakin Mai Ita ! Bani Da Uban Gida A Kannywood - Sadiq Sani Sadiq
Ku Tura A Social Media

Daga Bakin Mai Ita: A wannan makon mun tattauna da shaharraren dan wasan Hausa Sadiq Sani Sadiq.

A tambayar da aka yi masa ta farko ko yana da budurwa a Kannywood, sai ya ce "Ba ni da budurwa a Kannywood yanzu".


An kuma tambaye shi game da sirrin aurensa da babbar aminiyarsa a Kannywood da kuma dai wasu tambayoyi da suka shafi rayuwarsa da sana'arsa ta fim.

Ga dai yadda hirar ta kasance ku kalla kai tsaye lada bbc nayi masa.sai ku danna kan hoton domin saurare da kuma kallo

Share this


Author: verified_user

0 Comments: