Monday, 24 February 2020
Bidiyo : Bello Muhd Bello (BMB) Yayi Martani Mai Zafi Akan Bidiyon Tsiraicin Matan Kannywood

Home Bidiyo : Bello Muhd Bello (BMB) Yayi Martani Mai Zafi Akan Bidiyon Tsiraicin Matan Kannywood
Ku Tura A Social Media


A cikin wannan bidiyo jarumi bello Muhammad bello wanda anka fi sani da BmB yayi yaso yayi magana da harshen turanci.

Amma sai yaga kuma bari yayi magana da harshen uwa wato hausa , yana cewa ya dade baiyi fostin a shafinsa na instagram ba saboda yana cikin fushi da bacin rai kamar yadda wasu suke ciki.

Ya cikin gabatarwa yana cewa yana so yau yayi magana akan mutanen da basu da buri kullum sai na ganin sun yada abinda bai kamata ba a matsayin mu musulmi ya dace kasan abinda ya dace da wanda bai dace ba.

Idan zan kawo muku gabatarwa kafin ya fari yi musu wankin babba bargo sai na cika shafuffuka amma ga bidiyon nan ku kalla.

Ga bidiyon nan
Share this


Author: verified_user

0 Comments: