Sunday, 23 February 2020
Bidiyo : Adam A zango Ya sake Barota Da Zafi......

Home Bidiyo : Adam A zango Ya sake Barota Da Zafi......
Ku Tura A Social Media


A cikin wannan bidiyo da wata tasha mai suna Duniyar kannywood na wallafa a channel dinta wanda wani muhimmin jawabi ne da jarumi adam a zango yayi akan wutar da ke ruruwa a masana'antar kannywood.

Wanda kuma tabbas a cikin jawabansa idan ankayi amfani da su cewa lallai shiyasa matsaloli ke ta musu yawa basa karewa.
Ga bidiyo nan kasa ku kalla.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: