Uncategorized

AUDIO : WATA SABUWA ! Ainihin Tushen Matsalar Auren Maryam sanda Da Bilyaminu

Wani bawan Allah Yayi cikakken bayani akan Maryam Sanda, da sirrin mahaifiyarta, da sirrin mijin Maryam Sanda wato marigayi Bilyaminu
Innalillahi wa inna ilaiHi raji’uun, jama’a mu ji tsoron Allah, mu guji cin amana!, mu guji cin amana!!, mu guji cin amana!!!

Hakika hanyoyin kamun Allah suna da yawa, wallahi duk wanda yaci amana, kuma yayi fariya sai yaga mummunan sakamako tun daga nan duniya
Babu shakka dukkan abubuwan da ke faruwa da mu izna ce da kuma fadakarwa ga masu hankali, Allah Ya nuna mana isarSa game da al’amarin Maryam Sanda, amma ba zaku fahumci haka ba sai kun saurari wannan audio da na saka muku
Zakuji wacece Mahaifiyar Maryam Sanda da irin cin amanar da tayi wa mijinta na farko, zakuji wanene Marigayi Bilyaminu da irin sa6awa umarnin wanda ya reneshi wato kawunsa tun yana yaro har ya girma ya zama mutum, zakuji irin wulakanci da cin amanar da ya yiwa matarsa na farko, sannan zakuji yadda Maryam Sanda ta sa ya yiwa matarsa na farko sakin wulakanci
Jama’a kowa yayi hankali, mu guji wulakanci da cin amana wallahi babu kyau, cin amana baiyi ba sam!, zan saka muku audio yanzu kowa ya saurara
Ina rokon Allah Yah mana cin amana da wulakanci Amin 
Ga Mai Bukatar sauraren Audio kai tsaye daga Youtube Ya latsa kan hoton.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button