Friday, 3 January 2020
Wata sabuwa : Hamisu Breaker Ya zamo Gwarzon Nigerian Top Music video

Home Wata sabuwa : Hamisu Breaker Ya zamo Gwarzon Nigerian Top Music video
Ku Tura A Social Media


Mawaki hamisu Breaker yayi abin azo a gani a cikin shekarar da ta gabata inda yazo shine na Biyar cikin Nigerian top music 2019.
Wannnan wakar dai itace "Karshen kauna"

 wanda idan baku manta ba Hausaloaded.com ya kawo muku audio da bidiyon wakar.

A madadin ceo Hausaloaded da mabiyansa na taya Hamisu Breaker murna da a kara hazaka ka zamo cikin top music video in the world.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: