Hausa Musics

VIDEO + AUDIO : Aminu Alan Waka – Dare Da Rana

Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin fasihin mawaki Aminu Abubakar ladan ala mai suna ‘ Dare da rana’ wannan waka dare da rana tana da matukar muhimmin sako da take isarwa al’umma mutane.
Wanda a gaskiya zaku yabawa malam Aminu Abubakar ladan akan irin kokarinsa na irin yadda dare da rana take a wajen al’ummar mutane da Allah yayiwa dan Adam domin ya bauta masa da kuma ya ji dadi.
Zaku iya saukar da audion wannan waka kai tsaye a wayoyinku.
Bidiyo kuwa zaku iya kallonsa kai tsaye daga shafin channel dinsa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button