Wednesday, 1 January 2020
VIDEO + AUDIO : Ali Jita - Superstar

Home VIDEO + AUDIO : Ali Jita - Superstar
Ku Tura A Social MediaA yau dai ali jita ya cika alkawarin da yayiwa masoyansa na sakin sabuwa wakarsa mai suna "Super star".
Wannan wakar audio da bidiyo duk abin kallo ne ga mutane.
Zaku iya saukar da audio wakar ,amma shi bidiyo zaku kalla kai tsaye daga shafin Youtube channel din mawakin.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: