Thursday, 9 January 2020
MUSIC : Sababbin wakokin Abdul D One Gudu Biyu

Home MUSIC : Sababbin wakokin Abdul D One Gudu Biyu
Ku Tura A Social MediaWadannan suna daga cikin sababbin wakokin abdul d one Wanda a kullum shafin Hausaloaded yana kokari wajen kawo musu wakokin wannan matashin mawaki.

Wadanan wakokin guda biyu "neman afuwa" da 'Ya'yan baba' suma sun taka rawar gani a cikin sababbin wakokinsa.
1. Abdul d One - Neman Afuwa2. Abdul D one - Ya'Yan BabaShare this


Author: verified_user

0 Comments: