Wednesday, 22 January 2020
MUSIC :Nura M Inuwa - Maliya Gagarau

Home MUSIC :Nura M Inuwa - Maliya Gagarau
Ku Tura A Social Media


Wannan itama tana daya daga cikin sababbin wakokin shahararren mawakin nan nura inuwa ta wannan shekara dubu ashirin da ashirin wato 2020.

Wannan waka dalilin sunanta "maliya Gagarau" yayita ne ga Dr Mukhtar Jibril  Wanda shidai wannan dr wani babban mutum ne mai babban mukami wanda inda kunka saurari wakar zakuji daga bakin mawakin.

Shafin Hausaloaded bazai bata muku lokaci bane wajen dogon surutu ba.Share this


Author: verified_user

0 Comments: