Sunday, 12 January 2020
MUSIC : Ali Jita - Aiye Mama (Maryam)

Home MUSIC : Ali Jita - Aiye Mama (Maryam)
Ku Tura A Social Media


Wannan wata sabuwa waka ce da ali jita ya rerawa wasu amare wanda ita dai wannan amarya sunanta maryam amma suna mata laƙabi da mamah.

Wanda shi kuma ali jita shine yayi amfani da wannan suna ya baiwa wannan waka suna "aiye mama" wanda a gaskiya tayi dadi sosai.
Wanda wakar aure ce amma kam ta canye.
Download,enjoy and share.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: