Hausa Musics
MUSIC : Ahmad shanawa – Gazuzu
Albishirinku ma’abota sauraren wakoki a yau na sake zo muku da wakar Ahmad shanawa baban chakwai Wanda shina ba baida bukatar yi muku dogon bayyani.
Kun san shi a wajen wakokin Soyayya irin “babban chakwai” da yar abuja da dai sauransu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com