Thursday, 2 January 2020
Karanta Martanin Hadiza Gabon Ga Wanda Yace yana nan Yana Tara kudin Aurenta

Home Karanta Martanin Hadiza Gabon Ga Wanda Yace yana nan Yana Tara kudin Aurenta
Ku Tura A Social Media
Wani masoyin Hadiza Gabon ya samu kulawarta bayan da ya bayyana cewa yana tara kudi dan ya aureta.
Ya kuma bayyana cewa ita Hadizar tana ganin kanta a wadda bata da saurayi amma shi a zuciyarshi sun yi aure har sun samu yara 4 mace da namiji. Da tacke mayar masa da martani, Hadiza Gabon ta bayyana cewa “lallai kana da babbar zuciya kuma inai maka fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: