Sunday, 12 January 2020
Film Trailer : KARAMIN SANI staring:- A zango ,Sadiq s sadiq ,Rikadawa,Jamila Nagudu and other's

Home Film Trailer : KARAMIN SANI staring:- A zango ,Sadiq s sadiq ,Rikadawa,Jamila Nagudu and other's
Ku Tura A Social MediaWannan wani sabon shiri da zai kayatar da ku a shekara 2020 wanda zaku sha kallo a cikin wannan film ne dai Rabi'u Rikadawa ke fito dan daudu.
“KARAMIN SANI” shiri ne mai dauke da abin al’ajabi da mamaki, ga tarin darusa masu dinbin yawa.
Ga dai rabiu rikadawa @rikadawa1 ya koma mace.

Ko mai ya faru???? Domin ganin yadda zata kaya,
Mu kasance daku
17 January, 2020 a Filmhouse Cinema da ke zoo road,
Mun shirya tsaf domin nishadantar da masu kallo wannan shiri mai tarin abin al’ajabi.
#KaraminSaniTheMovie
Zai zo muku cikin sabuwar shekara daga 17/01/2020
A Jahohin KANO, KATSINA, KADUNA
Daga Kamfanin @S&B pictures kano
Wannan duk ba sai na cika ku da surutu ba ga tallar film din nan asha kallo lafiya.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: