Friday, 6 December 2019
VIDEO : Nazir M Ahmad (Sarkin waka) - Anatayi Muna Taji (Video HD)

Home VIDEO : Nazir M Ahmad (Sarkin waka) - Anatayi Muna Taji (Video HD)
Ku Tura A Social MediaWakar Anatayi muna taji ba sabuwar waka bace ga masu ziyarar wannan shafi domin mun kawo audion wannan waka.

A yau shine munka zo muku da Video wannan wakar wanda take dauke da manya manyan jaruman mata a cikin wannan wakar wanda a ciki zakuga su
Hadiza Gabon
Rukayya Dawayya
Hafsat Idris Barauniya
Jamila nagudu d.s
Ga masu Bukatar audion wannan waka sai ku latsa nan

Zaku iya kallon wannan wakar kai tsaye daga shafin Youtube din mawakin ko Downloading a duk shafinsa.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: