Sunday, 22 December 2019
VIDEO + AUDIO : Nazir M Ahmad - Baraden kano

Home VIDEO + AUDIO : Nazir M Ahmad - Baraden kano
Ku Tura A Social Media


Albishirinku yan uwa ma'abota sauraren wakokin hausa a yau shafin Hausaloaded ya zo muku da sabuwar waka Sarkin wakar san kano Nazir m Ahmad da  Wakar sa mai suna " Baraden kano".

Babu bukatar yi muku wani sharhi akansa saboda kunsa ko shi wai  zaku iya dauko da kallon wakar kai tsaye daga shafin Youtube dinsa.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: