Sunday, 29 December 2019
VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker - Cikar Muradina

Home VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker - Cikar Muradina
Ku Tura A Social MediaWannan wata sabuwa waka ce ta fasihin mawaki hamisu Breaker wanda munka kawo muku sababin wakokinsa kamar ' Kauna ta mace ' ' karshen Kauna' a yau ma yazo muku da wata waka.

Mai suna ' cikar Muradina' wanda kai da jin wannan kalma kasan akwai kalamai a cikinta ba sai an tsaya wani dogon tawaili ba.
Download enjoy and Share
Share this


Author: verified_user

0 Comments: