Tuesday, 31 December 2019
VIDEO : Abdul D One - Making of Karki Manta Da ni Song

Home VIDEO : Abdul D One - Making of Karki Manta Da ni Song
Ku Tura A Social Media
Wannan wakar itace karki manta da ni making of ne a hausa kenan yadda anka hada videon wakar fim din wakar ce.

Kuma itama dai kamar yadda ankayi a cikin fim din mansur 'Abinda Yake Raina' itama wannan an bada labarin wakar da kuma kalaman da shi mawakin Abdul d one ke so.

Haka zalika mai bada umurnin fim din Ali Nuhu shima ya bada labarin ta yadda ya ji wakar ta samu karbuwa da kuma yadda ya dace yayi wannan fim.

Ga bidiyon nan waka a bakin mai ita tafi dadi.Share this


Author: verified_user

0 Comments: