Saturday, 7 December 2019
Tauraruwar fina-finan Najeriya ta sha alwashin wulakanta Qur'ani

Home Tauraruwar fina-finan Najeriya ta sha alwashin wulakanta Qur'ani
Ku Tura A Social Media
Wata fitsararriyar tauraruwar fina-finan Kudu me suna Etinosa da a kwanakinnan ta wulakanta littafin Baibul ta hanyar yin amfani dashi a matsayin abin kakkabe tokar taba ta sha alwashin wulakanta Qur'ani.hutudole.com na ruwaito

Bayan wulakanta Baibul da ta yi ne sai wasu sukace mata ifan ta isa tawa Qur'ani abinda tawa Baibul shine ta amsa da cewa a kawo mata Qur'anin kuma cikin sakwabni kadan zata wulakantashi shima.

Ta bayyana hakane a shafinta na Instagram kuma Tuni lamarin ya dauki hankula.
Ga dukkan alama ita wannan fitsararriyar jaruma da a kwanakin baya ta yi tsirara haihuwar uwarta a shafinta na sada zumunta bata ma yadda da addini ba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: