Entertaiment

Shaharriyar Mawakiyar Amerika ‘Cardi B’Tayiwa Marayun Lekki Sayayar kayan Abinci Na Milliyoyin kudi

Shaharriyar Mawakiyar Amerika wato cardi b da ta sauka a jahar legas a cikin manyan biranin Nigeria tazo ne domin yawatawa irin yadda mawaka keyi a duniya.

Tazo a Nigeria  domin tayi wasa domin ta nuna wa masoyanta yan Nigeria irin yadda sunke sonta wanda a ranar asabar 7-12-2019 wadda take da shekara 27 a duniya.

Shine nan take ta shi super market da ke lekki tayi Sayayar kayan abinci domin taimakawa marayu.

Ga tabbaci yadda abun ya faru.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *Back to top button