Tuesday, 10 December 2019
Senate President :Ahmad Lawal Ya baiwa Jarumi Mustapha Nabraska Babban mukami

Home Senate President :Ahmad Lawal Ya baiwa Jarumi Mustapha Nabraska Babban mukami
Ku Tura A Social Media

A jiya jarumi Mustapha Nabraska yayi posting a shafinsa na sada zumunta na instagram inda yake shedawa mutane kamar haka:-

"Alhamdulillah munshiga aiki gadan gadan amajalisa nayi nasarar lashe S A na shugaban malisar dattawa Hon sanata Ahmat lawan"Share this


Author: verified_user

0 Comments: