Wednesday, 11 December 2019
MUSIC : Nura Oruma - Gaba Takoma Baya (Zaki Yakoma Kura)

Home MUSIC : Nura Oruma - Gaba Takoma Baya (Zaki Yakoma Kura)
Ku Tura A Social MediaWannan wata sabuwa waka ce ta mawakin Siyasa a wanda ya shahara a nan sokoto da Zamfara da  tsohon gwamnan Aliyu magatakarda wamakko yayi kira cewa kwa ci bashin kura baya kwana daji.

Bayan a nan mabiyansa na kiransa da zaki sai gashi kwatsam bayan amshe musu kujerar sanata da dan majalisar tarayya yayi wannan kalma shine nura oruma yayi masa wakar.Share this


Author: verified_user

0 Comments: